Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga jihar Delta

Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Delta
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar Majalisar Dokokin Najeriya daga Delta ta ƙunshi Sanatoci uku masu wakiltar Delta ta Tsakiya, Delta ta Kudu, Delta North da wakilai goma masu wakiltar Ethiope, Ughelli North/South/Udu, Ndokwa/Ukwani, Okpe/Sapele/Uvwie, Isoko North/South, Burutu, Warri, Ika, Aniocha North/South, and Bomadi/Patani.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search